Gwamnati ta dakatar da jigilar Kiristoci masu zuwa ibada Isra’ila saboda rikicin Gabas ta Tsakiya
Hukumar ta ce an dakatar da aikin ne saboda gujewa faɗa wa cikin hatsari.
Manyan Labarai
Hukumar ta ce an dakatar da aikin ne saboda gujewa faɗa wa cikin hatsari.
Rikicin ya sake bayyana saɓanin da ke tsakanin Amurka da wasu ƙawayenta kan yadda za a tafiyar da yaƙin Iran.
An samu raguwar masu son tafiya, inda kuma kwastomomi da dama ke neman a ɗage musu tafiya ko a maida musu kuɗi.
JIBWIS ta ce an dakatar da Sheikh Alƙali ne bisa umarnin Shugaban Majalisar Malamai na ƙasa, Muhammad Sani Yahya Jingir.
China ta yi kakkausar suka kan Amurka da Isra’ila, tana mai cewa tattaunawar nukiliya da ake yi da Iran tana tafiya yadda ya kamata kafin rikicin ya ɓ