Manyan Labarai

Manyan Labarai

An yi karin kudin mitar lantarki zuwa N81,000

A lokaci guda NERC ta yi karin N23,000 a kan kudin mitar lantarki daga N58, zuwa N81,000

Kotu ta kori bukatar soke zaben Tinubu da Shettima

Kotun ta kori karar da Jam’iyyar APM ta shigar na neman soke halascin zaben Shugaba Bola Tinubu da mataimakinsa Kashim Shettima a zaben 2023.

Muhimman ayyuka 10 da Abba ya yi a kwana 100 a Kano

Aminiya ta yi dauraya dangane da wasu muhimman ayyukan da Abba Gida-Gida ya yi cikin kwana 100 a Kano.

Sauye-sauyen da Tinubu ya yi wa fannin tsaro a kwana 100

Tsaro ne zai zama babban ƙudirin wannan gwamnatin.

DAGA LARABA: Me Ya Sa Juyin Mulki A Wasu Kasashe Ya Dami Tinubu?

Nazari kan dalilin da Tinubu ya fi sauran shugabanin Afirka magana kan juyin mulkin da sojoji suka yi a yankin