Manyan Labarai

Manyan Labarai

Tinubu zai halarci taron G20 a Indiya

Za a yi a taron G20 na wannan shekara a ranakun 9 da 10 ga watan Satumba a Indiya.

Ta’addanci: Ba don taimakon Majalisar Dinkin Duniya ba da mun banu — Tinubu

Ba za a samu bunƙasar tattalin arziki da ƙaruwar arziki ba, har sai mun kakkaɓe ta’addanci.

ECOWAS ta musanta neman sojojin Nijar su mika wa farar-hula mulki nan da wata tara

Shugaban Najeriyar bai ga wani dalili da zai hana a bi irin wannan salon ba a Nijar.

NLC za ta shiga yajin aiki kan janye tallafin mai

Kungiyar Kwadago ta Najeriya za ta shiga sabon yajin aiki kan janye tallafin man fetur da ya jefa ’yan Najeria cikin kuncin rayuwa.

Zamfarawa sun yi garkuwa da iyalan ’yan bindiga

Jama’ar gari sun yi garkuwa da matan wasu ’yan bindiga bayan mazajen matan sun sace wasu manoma a Jihar Zamfara.