Manyan Labarai

Manyan Labarai

Gabon: Janar Brice Nguema zai karɓi rantsuwa a Kotun Koli

Ƙungiyar ƙasashen Afirka ta dakatar da Gabon saboda juyin mulki da sojoji suka yi wa Shugaba Ali Bongo

NAJERIYA A YAU: Yadda Bawali A Waje Ke Yada Cututtuka

Mutane da dama na fakewa da sun matsu su rika yin bawali a gefen titi, ko wuraren shakatawa. Ko kun san irin cututtukan da yin bawali a fili ke janyow

Za a rufe filin jirgin saman Legas daga ranar 1 ga watan Oktoba

Za a rufe shi ne domin yi wasu gyare-gyare

Cin Zarafin Shehunnai: Mai Dubun Isa ya janye kalamansa

Mawaƙi Malam Usman Mai Dubun Isa da ake tuhuma da cin zarafin Sheikh Tijjani Usman Zangon Barebari da Sheikh Ibrahim Inyass ya janye kalamansa. Mai Du

Kasashen Afirka da ke ƙarƙashin mulkin soji

Kasashe 7 ne suka koma karkashi mulkin soji cikin shekaru uku a Afirka bayan nahiyar ta yi bakwana da juyin mulki, inda a wasu lokuta har da kisa