AU ta kira taron gaggawa kan juyin mulkin Gabon
A karon farko an Mista Bongo, wanda sojojin da suka yi wa juyin mulki ke tsare da shi da iyalansa
Manyan Labarai
A karon farko an Mista Bongo, wanda sojojin da suka yi wa juyin mulki ke tsare da shi da iyalansa
A shekara guda an yi juyin mulki uku; mutum guda ya jagoranci biyu wata 9 a Mali; a Burkina Faso sojoji sun yi wa juna juyin mulki cikin a wata tara.
Kasar Algeria ta kaddamar da shirin sasanta rikicin siyasar Nijar sakamakon juyin mulkin da sojoji suka yi, inda take bukatar samar da gwamnatin rikon
Hakan ya biyo bayan nasarar da ya samu a zaɓen shugaban ƙasa a karo na uku.
Ana ta cece-kuce akan wa ya kamata ya fara gaishe da wani tsakanin miji ko mata