Manyan Labarai

Manyan Labarai

Jam’iyyar NNPP ta dakatar da Kwankwaso daga cikinta

Jam’iyyar ta sanar da haka ne ranar Laraba

’Yan sanda sun kama sama da mutum 100 saboda auren jinsi daya a Delta

An kama mutanen ne a wani itel

Tsadar rayuwa: Garin kwaki ya kashe wata yarinya a Kano

Yarinyar ta rasu bayan cin garin kwaki a Kano

Abba Gida-Gida ya soke rabin kudin manyan makarantun Kano

Na ba da umarnin rage kudin makarantar nan take.

Mutane sun wawushe kayan abincin da gwamnati ta killace

Mutane sun yi kukan kura sun fasa rumbun ajiyar kayan abincin gwamnatin Bayelsa suka kwashe abin da suka samu a ciki.