Manyan Labarai

Manyan Labarai

Gwamnatin Sojin Nijar ta musanta korar Jakadan Najeriya 

Ta tabbatar da bai wa Jakadan Jamus wa’adin sa’o’i 48 ya kama gabansa.

Ranar Hausa ta Duniya: Waiwaye kan sunayen Bahaushe da kuma fa’idojinsu

Shin ko me ya sa Bahaushen yau ke gudun sunayen Hausawa na gargjiya?

Yadda su Kwankwaso suka yi Al-Kunut kan shirin ƙwace zaɓen Abba

NNPP ta shirya taron addu’o’in ne a Filin Mahaha, saboda zargin yunkurin saye alkalan kotun karrarkin zaben gwamnan ta bayan fage.

Nijar ta koro jakadan Najeriya

Gwamnatin Sojin Nijar ta ba wa jakandan Najeriya a kasar awa 48 ya tattara nasa ya koma gida

Kun yi kadan ku kori jakadanmu —Faransa ga sojojin Nijar

Faransa ta ce jakadanta da gwamnatin sojin Nijar ta kora ba zai matsa ko’ina ba.