Manyan Labarai

Manyan Labarai

Yau za a fara Gasar Al-Kur’ani ta Duniya a Saudiyya

Mahaddata 166 daga kasashen 117 za su shafe kwana 11 suna fafatawa a Masallacin Harami da ke birnin Makkah

NAJERIYA A YAU: Shin Tinubu Zai Naɗa Ɗansa Ministan Matasa?

Matasan APC sun ce ya kamata Tinubu ya naɗa ɗansa Sheyi muƙamin

Rashin aikin yi ya ragu da kaso 4.1 a Najeriya – Hukumar Kididdiga

Hukumar ta bayyana haka ne a wani sabon rahotonta ranar Alhamis

Mutum 2 sun rasu, 37 sun jikkata a benen da ya rushe a Abuja

An kokarin ceto ragowar mutanen da suka makale a cikin baraguzan baraguzan ginin da ya rushe a unguwar Garki Village da ke Abuja.

Nijar: ’Yan ta’adda sun ƙona motocin kayan abinci a kan iyakar Burkina Faso

’Yan ta’adda sun ƙona motocin dakon abinci sun harbe direban ɗaya daga cikin motocin da ke kokarin fitar da abinci daga Jamhuriyar Nijar.