Farashin man fetur ya ci gaba da tashi a rana ta uku a jere a faɗin duniya
Matuƙar ba a samu sassaucin rikici cikin gaggawa ba, tashin farashin zai ci gaba da ƙaruwa.
Manyan Labarai
Matuƙar ba a samu sassaucin rikici cikin gaggawa ba, tashin farashin zai ci gaba da ƙaruwa.
Jana’izar wadda aka yi a ranar Litinin, ta gudana ne a Darul Qadiriyya da ke unguwar Kabara a cikin ƙwaryar birnin Kano.
Shin ko kun san azumi na iganta lafiyar mutum?
Fiye da shekara 300 Iran ba ta taɓa tsokano yaƙi ba, kuma dakarunta ba sa shiga faɗa sai don kare kai.
An ruwaito cewa ta samu munanan raunuka tun a ranar farko da Amurka da Isra’ila suka fara kai hare-hare a Iran.