Manyan Labarai

Manyan Labarai

’Yan Boko Haram 82 sun kashe juna a rikicin ƙabilanci

Mayakan Boko Haram 82 sun mutu a wani rikicin ƙabilanci da ya ɓarke a tsakaninsu a yankin Kulawa da ke Jihar Borno.

’Yar Kano ta zama Ƙaramar Ministar Abuja

Tinubu ya naɗa ministoci biyu a Ma’aikatar Tsaro, ya ƙirƙiro Ma’aikatar Iskar Gas, ya ƙi nada Ministan Mai

NAJERIYA A YAU: Yadda hauhawar farashi ke hana ’yan Najeriya cin abinci

Hukumar Kididdiga Ta Najeriya ta ce an samu hauhawan farashin kayan masarufi da kaso 24.08 a watan Yuni. Mene ne wadannan alkaluma ke nunawa, kuma ta

Ministoci: Me ya sa Tinubu ya damƙa tsaro a hannun ’yan Arewa?

Shin haƙa za ta cim-ma ruwa a ɓangaren tsaron Najeriya da Tinubu ya damƙa wa ’yan Arewa?

Jerin ma’aikatun da Tinubu ya raba wa Ministocinsa

Ministoci 45 ne dai Tinubu ya raba wa ma’ikatun