Manyan Labarai

Manyan Labarai

Tinubu ya naɗa Badaru Ministan Tsaron Najeriya

Ga cikakken jerin ma’aikatun da aka kowanne Minista

Nijar: Mayakan ISWAP sun fara dawowa Arewacin Najeriya

Masana sun ce hakan na dauke da babbar barazana ga yankin

Mutum 1 ya rasu, wasu sun jikkata a turereniyar karbar zakka a Kano

An kashe mutum daya wasu da dama sun samu rauni a turereniyar karbar zakkar kudi a Kano

Mu muka harbo jirgin sojin Najeriya —Dogo Giɗe

Rundunar sojin sama ta bayyana musabbabin faɗuwar jirgin yaƙinta

DAGA LARABA: Mece Ce Ribar Kai Gwamnati Ƙara

Dalilin da ya sa ƙungiyoyi ba su yin nasara idan suka yi ƙarar gwamnati a gaban kuliya.