Kwanan nan za a hau teburin sulhu tsakanin ECOWAS da gwamnatin sojin Nijar
Ana kuma sa ran malaman da suka je Nijar za su gana da Tinubu yau
Manyan Labarai
Ana kuma sa ran malaman da suka je Nijar za su gana da Tinubu yau
Abin da ke sa matasan Najeriya yin abin yabo a ƙasashen waje, amma suke abin kunya a cikin ƙasarsu
Mun yi gaggawar karbe mulkin Nijar domin dakile mummunar barazanar da hatta Najeriya sai ta shafa.
Mun amince mu tattauna kuma shugaban kasarmu ya yarda a yi sulhu.
Kungiyar ta ce yin hakan zai kare aukuwar lamarin a nan gaba