Gwamnatin sojin Nijar ta nada ministoci
Nada majalisar ministocin na zuwa ne a ranar da kungiyar ECOWAS za ta yi taro bayan wa’adin da ta sake ba wa masu juyin mulkin ya cika.
Manyan Labarai
Nada majalisar ministocin na zuwa ne a ranar da kungiyar ECOWAS za ta yi taro bayan wa’adin da ta sake ba wa masu juyin mulkin ya cika.
Khalifa Muhammadu Sanusi II ya yi wa Tinubu bayanin tattaunawarsa da masu juyin mulkin Nijar gabanin taron ECOWAS kan ɗaukar matakin soji a Nijar
’Yan kasuwa na kukan cewa tsadar shagunan a kasuwannin da gwamnoni suka gina ta fi ƙarfinsu, ga shi kuma an raba su da inda a baya suke gudanar da kas
Ya kuma ce wajen da yake ko lantarki babu tsawon mako guda
Wannan ne karo na farko da shugabannin suka amince su gana da wata tawaga