Manyan Labarai

Manyan Labarai

Iran ta kai hari ma’ajiyar makaman Amurka da ke Iraƙi

Zuwa yanzu dai Iran ta kai hare-hare kan aƙalla sansanonin sojin Amurka guda shida a sassan Gabas ta Tsakiya.

Mutum 4 sun mutu a turmutsutsun karɓar sadakar azumi a Katsina

An shawarci duk masu niyyar raba sadaka da su sanar da ’yan sanda tun da wuri, domin a tanadi tsaro da kula da tsari.

Sojoji sun ƙwato dabbobi 257 bayan daƙile harin ɓarayin shanu a Kano

Dabbobin da aka ƙwato sun haɗa da shanu 135, tumaki 119, akuya ɗaya da jakuna biyu, wanda jimillarsu ta kai 257.

Fiye da mutum 300,000 sun yi hijira saboda matsalar tsaro a Neja

Gwamnan Neja ya ce girman matsalar tsaro da ake fuskanta ta fi duk yadda mutane da dama ke zato.

Gabas ta Tsakiya: Sufeto-Janar ya ba da umarnin sanya ido a Arewa

Disu ya gargaɗi duk wanda ke yunƙurin tayar da rikici sakamakon yaƙin da ya ɓarke tsakanin Ira, Amurka da Isra’ila.