Manyan Labarai

Manyan Labarai

WAEC ta saki sakamakon jarrabawar bana

WAEC ta rike sakamakon dalibai fiye da dubu 200.

ECOWAS za ta yi sabon taro kan juyin mulkin soji a Nijar

ECOWAS za ta yi taron ne don sanin matakin da za ta dauka a kan Nijar.

An shiga rudani a majalisa yayin tantance Festus Keyamo

Majalisar ta ce Keyamo ba ya amsa goron gayyatarta a lokacin da yake minista a Gwamnatin Buhari.

Wa’adin ECOWAS: Sojojin Nijar sun yi shirin ko-ta-kwana

Sojojin Nijar na fargabar kai musu hari daga dakarun ECOWAS.

Matan Kano da aka taba canza sunayensu a jerin ministoci

A 2014 Shugaba Jonathan ya sauya sunan Jamila Salik daga Jihar Kano a matsayin minista