Manyan Labarai

Manyan Labarai

‘Kar ECOWAS ta kara rura wutar rikici a yankin Sahel saboda juyin mulkin Nijar’

Kar mu bari zaman lafiyar yankin Sahel ya tabarbare wajen dawo da tsarin dimokuradiyya a Nijar.

Abin da ’yan Najeriya ke cewa kan janye sunan Maryam Shetty daga jerin ministoci

Cin fuska ne, kuma ba za ta taɓa warkewa daga wannan ƙaskancin da aka yi mata ba.

Minista: Tinubu ya maye Maryam Shetty da Mariya Mahmoud

Shugaban ƙasa Bola Ahmed Tinubu ya sauya sunan Maryam Shetty da na Mariya Mahmoud a matsayin minista daga Kano. Da safiyar Juma’a ne shugaban Ma

Nijar ta yanke hulda da Najeriya

Gwamnatin sojin Nijar ta ki tattaunawa da wakilan da kungiyar ECOWAS ta tura domin sulhu

NAJERIYA A YAU: Makomar Jam’iyyar APC Bayan Zaɓen Ganduje

Ana zargin APC ta kwari Arewa ta Tsakiya da nadin Ganduje, wanda ba daga yankin ta zabo wanda ya maye gurbin Abdullahi Adamu ba