Tinubu ya nada mace minista daga Kano, Matawalle, Bagudu, Lalong sun samu shiga
Maryam Shetti da T. Gwarzo daga Kano, a yayin da Tinubu ya ba da sunan Matawalle da tsoffin gwamnoni hudu
Manyan Labarai
Maryam Shetti da T. Gwarzo daga Kano, a yayin da Tinubu ya ba da sunan Matawalle da tsoffin gwamnoni hudu
Tinubu ya aike da karin sunayen ne a yayin da Majalisa ke tsaka da tantance rukunin farko da ya aike mata
Manyan hafosohi tsaron kasashen Mali, Burkina Faso, Guinea da Nijar inda sojoji suka yi juyin mulki sun kaurace wa taron
Masu zanga-zangar sun balla kofar sun shiga majalisar da karfin tuwo ne bayan takaddama da jami’an tsaro
Ma’aikata na zanga-zanga kan matsin rayuwa da suka shiga a sakamakon tsare-tsare gwamnatin Shugaba Bola Tinubu