Manyan Labarai

Manyan Labarai

An kashe ’yan Najeriya sama da mutum 1000 cikin wata 2 — Obi

Obi ya ce dole ne shugabanni du fifita rayukan mutane sama da komai.

HOTUNA: Dubban mutane na alhinin kisan Khamenei a Iran

Masu alhinin sun cika Dandalin Enghelab inda suke rera waƙen “Allah-wadai da Amurka da Isra’ila.

Iran ta tabbatar da kisan jagoran addini Ayatollah Ali Khamenei

Iran ta ayyana makokin kwana 40 tare da bayar da hutun kwana bakwai bayan kisan shugaban addinin ƙasar mai shekara 86.

Gobarar Singa: Ba za mu yarda da bayanan ƙarya ba — Gwamnatin Kano

Sakataren ya ce za su bayyana wa jama’a yadda suka karɓi kuɗaɗe da kuma yadda suka raba su.

Iran ta yi alƙawarin kai wa Isra’ila da Amurka munanan hare-hare 

Iran ta ce za ta ɗauki mataki kan harin haɗin gwiwa da Isra’ila da Amurka suka kai mata.