Manyan Labarai

Manyan Labarai

Sojojin da suka yi juyin mulki a Nijar sun bukaci taimakon Rasha

Hakan na zuwa ne yayin da ECOWAS ta ce za ta tura dakarunta kasar

NAJERIYA A YAU: Abin Da Kungiyar Kwadago Ke Shirin Yi A Jihohi

Tun bayan tabbatar da cire tallafin man fetur da shugaban Najeriya Bola Ahmed ya yi a ranar da ya kama aiki a Najeriya ‘yan kasar ke kukan tsana

Tinubu ya ba da kwangilar gudanar da bincike na musamman a CBN

Tinubu ya ce za a binciki CBN da hukumomin da ke da alaka da bankin.

ECOWAS ta bai wa Sojin Nijar wa’adin mayar da Bazoum kan mulki

ECOWAS ta bai wa sojojin Nijar wa’adin kwana bakwai.

Yanzu-Yanzu: An sa dokar ta ɓaci a Adamawa bayan boren matasa

Gwamnan jihar Adamawa Ahmadu Fintiri ya sa dokar ba-shiga ba-fita, ba-dare ba-rana a Yola babban birnin jihar sakamakon wasoson kayan tallafi da matas