Manyan Labarai

Manyan Labarai

Kano: Mun gano badakalar kudin taki ta biliyan 4 a gwamnatin Ganduje – Muhuyi

Hukumar ta ce tuni ta kama mutum 8 a kan lamarin

An kashe malamin addini da manoma 5, an sace mutum 40 a Birnin Gwari

An kashe mutanen ne a gonakinsu suna tsaka da aiki

Ban yi wa na kasa da ni adalci ba idan na maimaita kujerar minista — El-Rufai

Na horar da mutane da dama wadanda sun cancanci su gaje ni a fannoni daban-daban.

Wata Sabuwa: Auren G-Fresh Al-Ameen da Sadiya Haruna na nan daram

Auren Taurarin Tiktok Sayyada Sadiya Haruna da G-Fresh Al-Ameen  Kano state material na nan daram ba kamar yadda ake ta yayatawa ba. A ranar 16 ga Yun

Tinubu zai jagoranci taron ECOWAS kan juyin mulkin sojoji a Nijar

Tinubu ya sha alwashin kawo karshen matsalar juye-juyen mulki a Yammacin Afirka.