Manyan Labarai

Manyan Labarai

Ministoci: Dalilin da Tinubu bai ba da suna daga Kano ba

Abubuwan da suka hana Shugaba Bola Tinubu ayyana minista daga Jihar Kano kamar mahaifarsa Legas

Juyin mulki: Majalisar Dinkin Duniya ta dakatar da ayyukan agaji a Nijar

An kai hari hedikwatar jam’iyyar PNDS Tarayya a yayin da Bazoum ke nuna turjiya ga masu juyin mulki

NAJERIYA A YAU: Halin kuncin da yajin aikin likitoci ya jefa marasa mafiya

Yajin aikin ƙungiyar likitocin Najeriya NARD ya sa harkokin kiwon lafiya a fadin Najeriya sun tsaya cak

’Yan bindiga sun sace mutum 33 a Zamfara

Maharan sun yi awon gaba da ‘yan matan yayin da suka je daji yin itace

Alhassan Doguwa ya zama shugaban kwamitin man fetur na Majalisa

Kakaki Majalisar Abbas ne bayyana kwamitocin guda 134 ranar Alhamis