Manyan Labarai

Manyan Labarai

Ministocin Tinubu: Babu Kano, Adamawa, Lagos

Jihohi 11 da suka haɗa da Kano, Adamawa da Lagos ba su samu wakilci ba a jerin sunayen ministocin da shugaban ƙasa Bola Tinubu ya aikewa Majalisar Dat

Ministocin Tinubu: El-Rufai, Wike, Badaru sun samu shiga

Tsofaffin gwamnonin jihohin Kaduna, Rivers da Jigawa sun samu shiga cikin jerin sunayen  da shugaban ƙasa Bola Tinubu ya miƙa wa Majalisar Dattawa dom

Nijar: Bazoum yana cikin koshin lafiya —Ministan harkokin waje

Hambararren shugaban Nijar, Mohamed Bazoum ya bukaci magoya bayan dimokuradiyya a kasar su bijire wa juyin mulkin da sojoji suka yi masa

Juyin Mulkin Nijar: Ministan Bazoum ya nada kansa Shugaban Gwamnati

Ana zargin rikicin shugabanci tsakanin sojoji ya sa sun kashe madugun juyin mulkin da suka yi wa Bazoum

NAJERIYA A YAU: Shin da gaske NLC za ta iya shiga yajin aiki kuwa?

Wasu na ganin kamar ƙungiyoyin ƙwadago sun zama macijin roba