Manyan Labarai

Manyan Labarai

Jami’an DSS da na gidan yari sun yi dambe kan sake tsare Emefiele

Bayan hatsaniyar jami’an DSS sun sake tsare Mista Emefiele wanda kotu ta ba da balinsa

Za a kai ƙarar masu tunzara Ale Rufai mai Gangaliyon

Lauyan kare haƙƙin ɗan Adam dake Kano, Barista Abba Hikima ya sha alwashin kai ƙarar masu tunzura matashin nan Ale Rufai mai Gangayaliyon. A baya baya

Bidiyon Dala ba zai hana Ganduje muƙami ba – Muhammad Garba

Kwamishinan yaɗa labarai na jihar Kano zamanin mulkin Dr Abdullahi Umar Ganduje, Malam Muhammad Garba ya ce batun Bidiyon Dala ba zai hana maigidansa

Kotu ta ba da belin Emefiele a kan N20m

Emefiele ya kalubanci hukumar DSS ta kawo hujjojin da ke tabbatar da zargin da take masa…

Tuna Baya: Tarihin shugaban ƙasar Najeriya: Janar Olusegun Obasanjo

Janar Olusegun Mathew Okikiola Ogunboye Aremu Obasanjo shi ne shugaban ƙasar Najeriya da yafi kowa daɗewa kan kujerar mulki. Ya zama shugaban ƙasa na