An ayyana dokar ta-ɓaci a Isra’ila kan fargabar martanin Iran
Iran ta ce harin da Isra’ila da Amurka suka kai mata tamkar sun kunno wutar da ba za su iya kashewa ba.
Manyan Labarai
Iran ta ce harin da Isra’ila da Amurka suka kai mata tamkar sun kunno wutar da ba za su iya kashewa ba.
Iran ta ƙaddamar da hare-haren ramuwar gayya game da hare-haren da Isra’ila da Amurka suka kai mata da safiyar yau.
Shugaba Donald Trump, ya ce sun kai harin ne domin kare muradun Amurka.
Rahotanni daga Iran sun ce an ji ƙarar fashewar bama-bamai da dama a babban birnin ƙasar, Tehran, a ranar Asabar.
Pakistan ta ce ta halaka dakarun Taliban kimanin 133, tare da jikkata wasu 200, sannan suka kama 9 daga cikinsu.