Manyan Labarai

Manyan Labarai

Kotu ta ci tarar Gwamnatin Kano saboda rushe gine-gine 

Muna nazari kan hukuncin da kotun ta yanke gabanin daukar matakin da ya dace.

Masu neman aurenmu sun guje mu saboda shiga siyasa — Matan Kwankwasiyya

Mun ba da gudunmawa sosai don ganin jam’iyyarmu ta yi nasara.

Badaƙalar N5B: EFCC ta gurfanar da Stella Oduah

Tsohuwar ministar sufurin jiragen sama, Sanata Stella Oduah tare da wasu mutane takwas sun musanta tuhumar da EFCC ta yi musu ta almundahanar N5 Biliy

Hajjin Bana: Ƴan Najeriya sun kashe N304 Biliyan

Alhazan Najeriya sun kashe aƙalla N304 Biliyan wurin siyan kujerun Hajjin 2023. Binciken Aminiya ya nuna cewa kujerar Hajji a hannun hukumomin jin daɗ

Ministocin Tinubu: Ta leƙo ta koma

Majalisar Dattawa ta kammala zamanta na wannan makon ba tare da bayyana sunan mutanen da shugaban ƙasa Bola Tinubu ke neman naɗawa a matsayin ministoc