Manyan Labarai

Manyan Labarai

Majalisa za ta binciki yadda gwamnatin Buhari ta jinginar da filayen jiragen sama

Majalisar ta bukaci kwamitin da za ta kafa ya kammala bincikensa cikin lokaci

Tsadar Fetur: COEASU ta umarci malamai su koma aiki sau 2 a mako

Kungiyar Malaman Kwalejin Ilimi ta Kasa (COEASU) ta bai wa mambobinta umarnin takaita zuwa aiki zuwa sau biyu a sati. Kungiyar ta ce umarnin zai fara

Ban ci bashin N10bn na CCTV ba – Ganduje

Tsohon Gwamnan jihar Kano Dr Abdullahi Umar Ganduje ya musanta zargin  cin bashin N10 biliyan domin saka kyamarorin tsaro na CCTV a Birnin Kano da kew

Tallafin N8K: Tinubu ya sauya shawara

Shugaban ƙasa Bola Ahmad Tinubu ya bada umarnin yin garambawul ga shirinsa na raba N8,000 ga matalauta domin rage raɗaɗin janye tallafin man fetur. Ka

Abba El-Mustapha ya zama shugaban hukumar tace fina-finai ta jihar Kano

Gwamnan Kano, Alhaji Abba Kabir Yusuf ya naɗa tauraron Kannywood, Abba El-Mustapha a matsayin Sakataren Gudanarwa na hukumar tace fina-finai ta jihar.