Manyan Labarai

Manyan Labarai

Ba mu za a rabawa N70b ba – Ƴan Majalisa

Ƴan majalisar tarayya sun musanta cewa  za a raba musu N70 biliyan daga cikin kasafin N819 biliyan da suka sahhalewa shugaban ƙasa. A ranar Alhamis Ma

Abin da ya sa shugaban APC murabus

Shugaban  jam’iyyar APC na ƙasa, Sanata Abdullahi Adamu ya yi murabus daga muƙaminsa saboda shirin tsige shi da wasu makusantan shugaban ƙasa ke yi. A

NAJERIYA A YAU: Shin Ya Kamata A Sanya Sarakuna A Kundin Tsarin Mulkin Ƙasa?

Sarakunan gargajiya na taka mahimmiyar rawa wajen gudanar da mulki da cigaban al’umma, saidai za a iya cewa babu wata saɗara da ta fayyace aikin su ƙa

Mutum miliyan 165 sun fada kangin talauci cikin shekaru uku —MDD

An yi hasashen wasu karin miliyan 90 za su fada kasa da layin talauci na rayuwa kan dala 3.65 duk rana guda.

Kofin Duniya 2026: Yadda kasashen Afirka za su fafata wajen neman tikiti

Najeriya da Afirka ta Kudu da Benin da Zimbabwe da Rwanda da Lesotho na rukuni daya.