Manyan Labarai

Manyan Labarai

Gobara ta tashi a fadar Sarkin Jama’a a Kaduna

Gobarar ta lalata wani ɓangare na fadar.

Tinubu ya gana da Gwamnan Bauchi a Aso Rock

Yanzu dai Bala Mohammed ne kaɗai ya rage a matsayin gwamna daga jam’iyyar PDP a yankin Arewa Maso Gabas.

DSS ta kama wanda ya kitsa harin coci a Kogi a 2025

Bayan kai harin Usman ya tsere zuwa Gombe inda ya ci gaba da kai hare-hare.

Yara 700,000 ne ba sa zuwa makaranta a Najeriya – Gwamnati

A halin da ake ciki a matsayin abin damuwa da ke buƙatar ɗaukar matakin gaggawa.

EFCC ta sake gurfanar da Malami, matarsa da ɗansa

An sake gurfanar da su ne a gaban Mai shari’a Joyce Abdulmalik na Babbar Kotun Tarayya da ke Abuja, biyo bayan mayar da shari’ar zuwa hannun sabon Alƙ