Manyan Labarai

Manyan Labarai

Dalilin da mutane ke komawa amfani da magungunan gargajiya

Wasu za su ce sun sha maganin gargajiya kuma sun samu sauki, amma na Bature ba ya yi musu aiki.

Jirgin sojin Najeriya ya yi hatsari a Benuwe

An yi sa’a matukan jirgin biyu da ke cikin jirgin sun tsira daga hatsarin.

Tinubu zai tafi taron AU a Kenya

Shugaba Tinubu zai samu rakiyar manyan jami’an gwamnatinsa.

Kotu ta ba DSS umarnin sakin Godwin Emefiele

Kotun ta bayyana kamawa da tsare Emefiele a matsayin haramtaccen lamari.

Matakan Tinubu 12 na wadata ƙasa da abinci

Shugaban ƙasa Bola Ahmad Tinubu ya sanar da matakan gaggawa 12 da zai ɗauka domin wadatar da al’ummar Najeriya da abinci. Ya ce hakan ya biyo bayan ta