Manyan Labarai

Manyan Labarai

Yanzu-Yanzu: An hana jiragen Max Air tashi a Najeriya

Hukumar kula da sufurin jiragen sama ta ƙasa (NCAA) ta dakatar da kamfanin Max Air daga amfani da samfurin jiragen Boeing 737 a Najeriya. Daraktan NCA

Tsohon Minista ya zama Sakataren Gwamnatin Jihar Borno

Gwamnan jihar Borno Babagana Umara Zulum ya naɗa tsohon Minista a ma’aikatar noma da raya karkara, Malam Bukar Tijjani a matsayin Sakataren Gwamnati.

NAJERIYA A YAU: Abin Da Ya Hana Rikicin Mwaghavul Da Fulani Ƙarewa A Filato

Jihar Filato dake Arewa ta tsakiyar Najeriya ta yi ƙaurin suna wajen rikice-rikicen ƙabilanci da addini, domin dai ba kasafai ake shafe dogon lokaci b

Cire tallafin mai: Bayan wuya dadi na tafe – Tinubu ga ’yan Najeriya

Tinubu ya ce bayan wuya, sai dadi

Tinubu na son majalisa ta sahale masa kashe biliyan 500 na rage radadin cire tallafi

Ya ce za a yi amfani da kudin ne wajen rage wa ‘yan Najeriya radadi