Manyan Labarai

Manyan Labarai

Buhari ya taya Tinubu murnar shugabancin ECOWAS

Daga Muideen Olaniyi Tsohon shugaban ƙasa Muhammadu Buhari ya taya shugaba Bola Tinubu murnar zaɓensa da aka yi a matasyin shugaban bunƙasa arzikn Afi

Alhazan Kano sun ɓarke da gudawa a Makka

Kimanin alhazan jihar Kano tara ne suka ɓarke da guduwa a Birnin Makka bayan kammala aikin Hajji. Shugaban jami’an  kiwon lafiya na Hukumar Alhazai ta

NAJERIYA A YAU: Asarar Da Aka Yi Wurin Ritayar Manyan Sojojin Najeriya

Domin sauke shirin kai tsaye, latsa nan Tun sati uku da suka gabata da shugaban Najeriya Bola Ahmed ya nada sabbin hafsoshin sojin Najeriya ake ta sha

Tinubu ya zama sabon Shugaban ECOWAS

Wannan ne karo na farko da Tinubu ya halarci taron ECOWAS tun bayan rantsar da shi a matsayin Shugaban Kasa.

Bara da roko da maula: Sana’a ko mutuwar zuciya a al’adar Bahaushe?

Roko, bara da maula na da matukar illa ga bunkasa ci gaban duk wata al’umma.