Manyan Labarai

Manyan Labarai

Kotu ta dakatar da sammacin Ganduje kan bidiyon dala

Kotu ta yi wa Ganduje shamaki da duk masu yunkurin kama shi.

Hajiyar Najeriya mai shekara 66 ta rasu bayan kammala Aikin Hajji

Aminiya ta ruwaito cewa an tsinci gawar marigayiyar a banɗaki.

Bunkasa Kasuwanci: Dokoki 4 da Tinubu ya rattaba wa hannu

Akwai dakatar da harajin kashi 5% na ayyukan sadarwa da kuma harajin fitar da kayayyaki na cikin gida.

Amarya ta kashe angonta a Bauchi

Amaryar ta daɓa wa angonta wuƙa a ƙirji.

Wata Sabuwa: Mutuwar auren Wasila ta karya tarihin Kannywood

Mutuwar auren Wasila Isma’ila da mijinta Al-Amin Ciroma bayan shekaru 20 a tare ya karya tarihi a masana’antar Kannywood. A baya dai, duk