Manyan Labarai

Manyan Labarai

Gwamna Fintiri ya fice daga PDP ya koma APC

Wannan sauyin sheƙa na zuwa ne sa’o’i 48 bayan da Shugaban Majalisar Dokokin Jihar Adamawa, Bathiya Wesley, ya yi murabus daga Jam’iyyar PDP tare da w

Gwamnatin Kano ta ƙwato motoci daga hannun Kwamishinonin da suka yi murabus

Kwato motocin, wanda jami’an hukumar suka gudanar, ya biyo bayan zargi kan tsofaffin Kwamishinonin kan ƙin mayar da kadarorin gwamnatin.

‘Babu abin da zai hana Musulmi yi wa tsarin Shari’a biyayya’

Sakatare Janar na majalisar, (SCSN) Nafiu Baba Ahmad, a cikin wata sanarwa da ya fitar a matsayin martani ga rahoton baya-bayan nan da aka gabatarwa M

NAJERIYA A YAU: Falalar Bude Baki Cikin Iyali A Lokacin Azumi

Yadda wadanda basa bude baki a cikin iyalinsu suke ji a lokacin azumi.

INEC ta sauya jadawalin Zaɓen 2027

INEC ta ce za a gudanar da zaɓen gwamnonin jihohi a ranar Asabar, 6 ga Fabrairu, 2027.