Manyan Labarai

Manyan Labarai

Alhazan Najeriya na fargabar komawa Madina

Alhazan Najeriya sun shiga damuwa bisa samun labarin akwai yiyuwar su sake komawa Madina a lokacin da za su koma gida. Aminiya ta rawaito cewa hukumom

Namadi ya naɗa mutanen Badaru kwamishinoni a Jigawa

Daga Ali Rabiu Ali Gwamman jihar Jigawa, Umaru Namadi ya bada sunayen jami’an tsohuwar  gwamnatin  Muhammad Badaru  a cikin ƙunshin mutanen da z

Gilli ne ya sa Muhuyi kama kwamishinan Ganduje – APC

Jam’iyyar APC ta jihar Kano ta zargi shugaban hukumar karɓar ƙorafe-ƙorafe da yaƙi da cin hanci da rashawa, Barista Muhuyi Magaji Rimin Gado da gilli

Uba ya kashe ɗansa saboda fitsarin kwance

An kama wani magidanci Jubrin Muhammad a Maiduguri babban birnin jihar Borno bisa tuhumar kashe ɗansa mai shekaru shida saboda fitsarin kwance. Lamari

DAGA LARABA: Rayuwar ‘Yan Najeriya A Kasashen Waje

Domin sauke shirin kai tsaye, latsa nan Daga cikin ‘yan Najeriya musamman matasa akwai da dama da ke da burin guduwa daga Najeriya zuwa kasashen Turai