Manyan Labarai

Manyan Labarai

Cire tallafi: Abinci da sufuri na cinye albashin ma’aikata a Abuja

A kullum ya fito, tunaninsa ina zai samu mai motar da zai rage masa hanya.

Gwamna Bala ya raba wa alhazan Bauchi riyal dari uku-uku

Gwamnan ya yaba wa alhazan dangane da yadda suka kiyaye dokikin kasar Saudiyya.

Ko salon mulkin Gwamna Dikko Radda zai kawo sauyi a Katsina?

Yana da kyau ya nemi ’yan jarida don tattaunawa da su ya ji ta bakinsu da kuma sanin abin da ya kamata a yi.

Mataimakin shugaban Miyetti Allah ya ɓata

Ƙungiyar makiyaya ta Miyetta Allah (MACBAN) ta  ce mataimakin shugabanta na ƙasa, Injiniya Munnir Atiku Lamiɗo ya ɓata. Kakakin MACBAN na ƙasa, Alhaji

Hana shaye-shaye: An kashe matashi a Kano

Rikicin hana shaye-shaye a unguwar Mararraba dake Birnin Kano ya haddasa rasuwar wani matashi, Huzaifa Wada Ibrahim. Matashin dai ya yi baƙin jini ne