Manyan Labarai

Manyan Labarai

Za mu ɗau mataki kan Hudu Ari – INEC

Hukumar zaɓe ta ƙasa (INEC) ta ce za ta ɗau mataki kan dakataccen kwamishinan zaɓe na jihar Adamawa, Hudu Ari. Kwamishinan yaɗa labarai da wayar da ka

NAJERIYA A YAU: Dalilin Da Litar Man Fetur Za Ta Koma N700 A Arewa

Domin sauke shirin kai tsaye, latsa nan A ranar 30 ga watan Mayu da ya gabata ne kamafanin Man Fetur Na Najeriya (NNPCL) ya bayyana cewa sabon farashi

Umarnin CBN kan soshiyal midiya ya saɓa doka – NDPC

Hukumar kare bayanan sirrin masu amfani da intanet ta ƙasa (NDPC), ta ce umarnin da Babban Bankin Ƙasa (CBN) ya bai wa bankuna na neman bayanan soshiy

Tattalin arzikin Najeriya zai habbaka a bana, in ji Bankin Duniya

Sai dai ya ce za a sha fama da hauhawar farashin kayayyaki

NAJERIYA A YAU: Yadda ’yan Najeriya suka yi Sallah cikin tsadar rayuwa

Ta wadanne hanyoyi tsadar rayuwa ta shafi bikin Sallah na bana?