Manyan Labarai

Manyan Labarai

HOTUNA: Tinubu ya yi Sallar Idi a barikin Dodan da ke Legas

Ya yi sallar ce bayan dawo uwarsa daga Turai

Sweden ta amince a ƙona Alƙur’ani ranar Sallah

Rundunar ƴan sandan Sweden ta bada izinin gudanar da taron ƙona Alƙur’ani a gaban wani masallaci dake Stockholm babban birnin ƙasar  ranar Sallah Babb

An kama mutane shida bisa zargin kisan Arɗon Zazzau

Rundunar ƴan sandan jihar Kaduna ta kama mutane shida da take zargi da kashe Arɗon Zazzau da ƴaƴansa huɗu a ƙauyen Yan Durme dake ƙaramar hukumar Zari

DAGA LARABA: Dalilan Lalacewar Al’adun Sallah

Domin sauke shirin kai, latsa nan A yayin da ake bikin babbar Sallah a Najeriya da sauran ƙasashen Musulmin duniya, shirin Daga Laraba na wannan mako

Tinubu zai yi Sallah a Legas bayan dawowa daga Landan

Tinubu zai yi Sallah a Legas, Shettima a Maiduguri