Manyan Labarai

Manyan Labarai

Magoya bayan Pantami sun amince za su goyi bayan ɗan takarar gwamnan APC a Gombe

Ƙungiyar ta amince ta haɗa kai da ɗan takarar na APC domin ci gaban jam’iyyar.

Zaben Fid-da-Gwani: Tinubu zai karɓi takardar shaidar nasara da tutar APC

Tinubu ya lashe zaɓen da aka gudanar a ranar Asabar a faɗin ƙasar nan.

’Yan sanda sun kama masu garkuwa da mutane 7, sun ƙwato N7.5m a Katsina

Rundunar ta ƙwato ragowar kuɗin fansar da aka karɓa kafin sakin yaron.

Miliyoyin ’yan Najeriya na iya fuskantar matsananciyar yunwa — MDD

Majalisar ta kira ga ƙasashen duniya da su tallafa domin kare al’ummomin da iya fuskantar matsalar.

Ɗan Ganduje ya sayi fom ɗin takarar Majalisar Tarayya a NDC

Duk da irin adawar siyasa da ke tsakanin mahaifinsa da Kwankwaso, Abdulaziz ya shiga tafiyar NDC.