An yi garkuwa da Kansila na Jihar Nasarawa
A cewar majiyar iyalansa, tunda fari maharan sun yi nufin kashe Onumenya ne, amma daga bisani suka ƙyale shi bayan ya yi ta ba su haƙuri.
Manyan Labarai
A cewar majiyar iyalansa, tunda fari maharan sun yi nufin kashe Onumenya ne, amma daga bisani suka ƙyale shi bayan ya yi ta ba su haƙuri.
Malamin ya sanar da ƙudirin nasa a wurin Tafsirin bana a birnin jiha ya ce yanke hukuncin ne biyo bayan rangadin da ya yi ne a ƙauyukka 65 a faɗin jih
Haɗuwar ta nuna muhimmancin zaman tare cikin lumana, tare da zama abin koyi ga sauran al’ummomi a faɗin ƙasar nan.
Maharan sun buɗe wa masallatan hari yayin da suke tsaka da sallah a masallacin.
Bayan aukuwar harin jami’an tsaro sun isa garin domin tabbatar da tsaro.