Manyan Labarai

Manyan Labarai

Dalilin da shugabannin EFCC ba sa gamawa lafiya

Matsala ta farko ita ce yadda Fadar Shugaban Kasa ke amfani da EFCC don cim ma burinta na siyasa.

Zauren Hadiza Gabon na shan caccaka

Idan ba ka shirya amsa tambayoyinta ba, kada ka amshi gayyatarta.

Dalilin da na dakatar da Gwamnan CBN —Tinubu

Ai yanzu Emefiele yana hannun hukuma kuma za a dauki mataki a kansa.

‘Talauci da tsadar rayuwa za su kashe armashin Babbar Sallah’

Ya ce ana samun rago mafi karancin kudi a Kasuwar Alaba Rago a kan Naira dubu 40.

Bashin da ake bin Najeriya yanzu ya doshi tiriliyan 50 – DMO

Bashin ya hada da wanda ake bin Jihohi da Gwamnatin Tarayya