Tinubu ya rushe dukkan hukumomin gudanarwar ma’aikatu da hukumomin gwamnati
Tinubu ya sauke dukkan shugabannin hukumomi da ma’aikatun gwamnatin tarayya
Manyan Labarai
Tinubu ya sauke dukkan shugabannin hukumomi da ma’aikatun gwamnatin tarayya
Ya kuma maye gurbinsu da sababbi na take
Wannan ce tafiyar Tinubu ta farko a matsayin Shugaban Kasa
Shugaban rukunin kamfanonin Dangote, Alhaji Aliko Ɗangote ya faɗo daga matsayinsa na mai arzikin da yafi kowa kuɗi a nahiyar Afirka sanadiyyar karyewa
Gwamnan Kano, Injiniya Abba Kabir Yusuf yace za a yi amfani da ɓuraguzan wuraren da gwamnatinsa ta rushe wurin tada rusasshiyar ganuwar Birnin Kano ma