Manyan Labarai

Manyan Labarai

Akwai gwamnonin da suka nemi wa’adin mulki na uku — Obasanjo

Ba ni kadai na bukaci wa’adi na 3 kamar yadda ake ta yayatawa ba.

Kashi 99 cikin 100 na satar danyen man fetur ya rataya a wuyan sojoji — Dokubo

Ka ambaci sunayen sojojin da ke wannan aika-aikar.

Na shawarci Tinubu kar ya saki Nnamdi Kanu — Asari Dokubo

Dole Kanu ya girbi abin da ya shuka.

Abin da muka tattauna da Tinubu — Sanusi II

Mun tabo batun rikicin makiyaya da manoma.

Ina nan ban tsere ko’ina ba — Malami

Na ji dadi duk tuhumar da ake yi wa Bawa ba a kan rashin cancantarsa ba ce.