Manyan Labarai

Manyan Labarai

Gwamnan Jigawa ya karɓo Walida daga hannun DSS

Gwamnan ya ce za su miƙa lamarin zuwa kotu domin tabbatar da an yi kowa adalci.

Amnesty ta nuna damuwa kan yadda ake kama masu sukar Gwamnatin Kano

Ƙungiyar ta ce matakin take haƙƙin faɗin albarkacin baki ne.

An ɗage shari’ar El-Rufai da DSS zuwa watan Afrilu

El-Rufai na tsare tun ranar 16 ga Fabrairu, bayan ya kai kansa hedikwatar EFCC domin amsa gayyatar da ta yi masa.

Ana cece-kuce kan yunƙurin Amurka na haramta Shari’ar Musulunci a Najeriya

Har yanzu Amurka ba ta fahimci lamarin ba domin kuwa tana kallon matsalar tsaron Najeriya da ido ɗaya.

DSS ta kama mutum na 6 da ake zargi da kitsa harin Owo

Mutumin ya amince yana da hannu a harin da aka kai a shingen sojoji na Zuma Rock kusa da Suleja.