Mutum 100 sun mutu a hatsarin jirgin ruwa a Kwara
An gano gawar akalla mutum 50 bayan kifewar jirgin ruwan.
Manyan Labarai
An gano gawar akalla mutum 50 bayan kifewar jirgin ruwan.
Shirin Daga Laraba na wannan makon ya dubi yadda ayyukan kungiyoyin agaji ke neman hana zaman aure a Maiduguri
Mutanen na kan hanyarsu ce ta dawowa daga wani biki
An zabi Benjamin Kalu a matsayin Mataimakin Shugaban Majalisar.
Sanata Godswill Akpabio ya doke abokin takararsa, Sanata AbdulAziz Yari.