Manyan Labarai

Manyan Labarai

Dalilin da aka kai samame gidan Matawalle — Gwamnatin Zamfara

Har kayen lefen da aka kawo wa diyata an kwashe, a cewar Matawalle.

Fachi: Garin Barebari da ya zama kufai a saharar Nijar

Sojojin Faransa sun mamaye yankin a shekarar 1923.

Folashodun Adebisi: Wane ne Gwamnan CBN na rikon kwarya?

An haifi Mista Folashodun Adebisi ranar 7 ga watan Maris na 1962.

Godwin Emefiele yana hannunmu — DSS

DSS ta ki bayyana ko sakin Emefiele ta yi, ballantana ta karyata cewa yana hannunta a ranar Juma’a bayan Tinubu ya sallame shi

Yadda muka tafka asara a rusau din Kano

Kwankwaso ya ce duk mai kin rusau din da Gwamnatin Abba take yi a Kano makiyin jihar ne