Manyan Labarai

Manyan Labarai

Ko idona Ganduje ba ya iya kallo balle ya mare ni —Kwankwaso

Kwankwaso ya ce ko kallon tsabar idonsa Ganduje ba ya iya yi, ballantana kallon banza

Abin da muka tattauna da Tinubu —Kwankwaso

Kwankwaso ya ce Shugaba Tinubu na son ba shi mukamin minista kuma ya kadu da jin irin aika-aikan da Ganduje ya yi a Jihar Kano

DSS ta tsare Gwamnan CBN bayan Tinubu ya dakatar da shi

Tinubu ya ba da umarnin a binciki za Emefiele, wanda ya dakatar ba tare da bata lokaci ba

Da mun hadu da Kwankwaso da na dalla masa mari — Ganduje

Na ji takaicin ganawar da Kwankwaso ya yi da Tinubu.

Kwankwaso ya gana da Tinubu a Fadar Shugaban Kasa

Kwankwaso ne abokin hamayya na farko da ya gana da Tinubu a Fadar Shugaban Kasa.