Manyan Labarai

Manyan Labarai

DAGA LARABA: Yadda Cire Tallafin Mai Ya Shafi Rayuwarmu —’Yan Najeriya

Bayanai daga bakin wadanda cire tallafin mai ya shafi rayuwarsu kai-tsaye da kuma masana a kan wannan batu.

Rushe gine-ginen da gwamnatin Kano take yi aikin jahilci ne – APC

APC ta ce sayar da filayen gwamnati ba Ganduje ne farau ba

’Yan sanda sun kama masu kwasar ‘ganima’ 49 a Kano

Kwamishinan ’Yan sandan Jihar Kano ya ce wannan lamari sata ce kai tsaye.

Farashin gas din girki da man jirgin sama ya karye

An samu ragin Naira 300 a kan kilon gas din girki da litar man jirgi, a daidai lokacin da farashin fetur ya yi tashin gwauron zabo a Najeriya

NLC da TUC sun dakatar da shiga yajin aiki

Kungiyoyin sun dakatar da shiga yajin aikin bayan ganawa da Gwamnatin Tarayya