Tallafin Man Fetur: NLC za ta tsunduma yajin aiki ranar Laraba
NLC za ta shiga yajin aikin ne don nuna rashin gamsuwarta game da cire tallafin man fetur.
Manyan Labarai
NLC za ta shiga yajin aikin ne don nuna rashin gamsuwarta game da cire tallafin man fetur.
Tsohon Mataimakin Gwamnan Jigawa, Sanata Ibrahim Hassan Hadejia, ya zama Mataimakin Shugaban Ma’aikatan Fadar Shugaban Kasa.
Tinubu ya ce dole jami’an tsaro su je filin daga su murkushe duk wata barazanar tsaro, tare da ba su cikakkiyar kulawa da isassun kayan aiki
Sabon Shugaban Hukumar Jin Dadin Alhazai ta Jihar Kano ya zargin magabacinsa da damfarar maniyyata suka biya kudin kujerun da babu su
Gwamnan ya ce har yanzu gidajen man suna da man da suka sayo a tsohon farashi, a don haka ya ce kamata ya yi su sayar da shi a tsohon farashi.