Kano: Gwamna Abba ya nada sabon Akanta-Janar
Abdulkadir Abdussalam ya zama sabon Akanta-Janar na Jihar Kano, Garba Ahmed Bichi kuma ya zama Manajan Daraktan Hukumar Ruwa
Manyan Labarai
Abdulkadir Abdussalam ya zama sabon Akanta-Janar na Jihar Kano, Garba Ahmed Bichi kuma ya zama Manajan Daraktan Hukumar Ruwa
Ofishin Akanta-Janar ya rika tura musu kudaden ba tare sun nema ba a hukumance
Sai dai sun ce za a ci gaba da tattaunawar a nan gaba
Yanzu haka maniyyatan na can za a canza muu wani jirgin
Kungiyar ta ce karin ba abu ne da za ta lamunta ba