Manyan Labarai

Manyan Labarai

Zargin Batanci: Kotu ta ba da umarnin a kamo Dokta Idris Dutsen Tanshi

Kotun ta umarci jami’an tsaro su kamo mata Dokta Idris Abdulaziz bayan ta yi watsi da uzurin rashin lafiya da lauyoyinsa suka gabatar.

NNPC ya kara farashin litar man fetur

Kamfanin mai na kasa NNPCL ya tabbatar cewa ya fara farashin litar man fetur zuwa N540

Farashin Litar mai ya kai N560 a Kano

Farashin litar fetur ya kai N700 a yayin da dogayen layika suka dawo a gidajen mai jim kadan bayan sabon shugaban kasa ya sanar da shirinsa na soke ta

Karancin Ruwa A Kano: Abba Gida-Gida ya ayyana dokar ta baci

Abba ya koka kan yanayin da ya samu matatar ruwa ta Challawa da ke Kano.

Tinubu bai cire tallafin mai ba —Keyamo

Keyamo ya ce kasafin kudin 2023 da Tinubu ya gada daga Gwamnatin Buhari bai yi tanadin biyan kudin tallafin man fetur ba.